Old school Easter eggs.
sanarwa ALLON SANARWA
Barka da zuwa shafin NASS.COM.NG masuburbudan Wakoki, taskar kida,koramar videos, lambun fadakarwa, kogin Annashwa ku kasance da mu a koda yaushe don sheke wa zuciyoyinku,kunnuwanku hadi da idanuwanku nishadi
bincike SEARCH POST
sanarwa CATEGORIES
Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - Shuraihusman@gmail.com

Jamian tsaro sun waske da tsohon shugaban Jamiyyar PDP na Kaduna
Tue 12-Feb-2019621 views

Awowi 24 bayan waskewa da darektan yada Labaran Jam’iyyar PDP Ben Bako da jami’an tsaro na sirri suka yi, a yau Litini jami’an sun kame tsohon shugaban Jam’iyyar na Jihar Kaduna, Yaro Makama.

Har yanzu ba a ba da dalilin kama wadannan jiga-jigan Jam’iyya ba.

Kakakin Kamfen din Jam’iyyar na Jihar Kaduna, Yakubu Lere ya bayyana cewa da farko jami’an tsaron sun gayyaci Yaro Makama ne ofishin su bayannan sai suka dawo bayan sun sallameshi suka tafi dashi Abuja.

Idan ba a manta ba jami’an SSS sun waske da Ben Bako ne bayan wani Bidiyo da ke nuna shi yana caccakar Jam’iyyar APC inda ya ke Kira ga mutane da su lakadawa duk Wanda ya zabi Jam’iyyar da ba PDP ba dukan tsiya.

Sannan Kuma yayi Kira da su tabbata sun kasa, sun tsare sannan sun raka kuri’u su bayan sun yi zabe.

Bayan bayyanar wannan Bidiyo ne jami’an SSS suka tarkata shi zuwa Abuja. Shima Yaro Makama a na zargin cewa wasu kalamai ne da yayi a wajen Kamfen a Karamar Hukumar Lere ne yasa aka tarkata shi. Da yawa daga cikin mutanen Jihar Kaduna suna kokawa bisa wannan kame da ake yi wa ‘yan Jam’iyyar Adawa cewa bai kamata a yi haka a wannan lokaci da zabe ya gabato ba.

dagaPremiumtimeshausa.



ABOUT THE AUTHOR
shuraih 99%Su nana shuraih Usman inkiya shuraih 99% Mazaunin jihar Nasarawa karamar hukumar keffi ,angwan tsohuwar kasuwa . I'm guru at wepdesign, Wapmasters I like reading novels But my Ambition is computer science<
9JA MUSICS
G Bright Come To VIP G Bright Come To VIP

2019-12-20 | views
jadon skales-for me jadon skales-for me

2019-11-18 | views
Spanky-pino babynss.com.ng Spanky-pino babynss.com.ng

2019-11-18 | views
ISLAMIC MP3
Suratul Ikhlas - fast recitation Suratul Ikhlas - fast recitation

2019-01-27 | views
suratul fatiha suratul fatiha

2019-01-19 | views
INSTRUMENTAL
light overtures light overtures

2019-01-20 | views
DO ME - psquare DO ME - psquare

2019-01-19 | views
TRENDING POST



© NASS.COM.NG
wepsite designe by Shuraih 99%