Teya Salat
sanarwa ALLON SANARWA
Barka da zuwa shafin NASS.COM.NG masuburbudan Wakoki, taskar kida,koramar videos, lambun fadakarwa, kogin Annashwa ku kasance da mu a koda yaushe don sheke wa zuciyoyinku,kunnuwanku hadi da idanuwanku nishadi
bincike SEARCH POST
sanarwa CATEGORIES
Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - Shuraihusman@gmail.com

Mutumin nan yace muddin Buhari beci zabe ba toh zai kashe kanshi
Sun 10-Feb-2019400 views

Wannan matashin ya yi alkawarin cewa muddin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fadi zabe me zuwa to zai kashe kanshi kamin ranar da za'a rantsar da Atiku watau 29 ga watan May.

Ya bayyana hakane a shafinshi na Facebook inda yace babban dalilinshi shine ba zai iya yin rayuwa a karkashin mulkin Atiku ba.



ABOUT THE AUTHOR
shuraih 99%Su nana shuraih Usman inkiya shuraih 99% Mazaunin jihar Nasarawa karamar hukumar keffi ,angwan tsohuwar kasuwa . I'm guru at wepdesign, Wapmasters I like reading novels But my Ambition is computer science<
9JA MUSICS
G Bright Come To VIP G Bright Come To VIP

2019-12-20 | views
jadon skales-for me jadon skales-for me

2019-11-18 | views
Spanky-pino babynss.com.ng Spanky-pino babynss.com.ng

2019-11-18 | views
ISLAMIC MP3
Suratul Ikhlas - fast recitation Suratul Ikhlas - fast recitation

2019-01-27 | views
suratul fatiha suratul fatiha

2019-01-19 | views
INSTRUMENTAL
light overtures light overtures

2019-01-20 | views
DO ME - psquare DO ME - psquare

2019-01-19 | views
TRENDING POST



© NASS.COM.NG
wepsite designe by Shuraih 99%